You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shafin gida
Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labari
Babban labari
Najeriya: Ikrarin nasara a yaki da ta'addanci
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai
Labarai
10/01/2023
October 1, 2023
Amirka ta kaucewa dakatar da harkokin gwamnati
09/30/2023
September 30, 2023
Shirin Yamma: 30.09.2023
09/30/2023
September 30, 2023
Jamus: Jerin gwanon goyon bayan sojojin Nijar
09/30/2023
September 30, 2023
Tunisiya ta dage ziyarar tawagar EU kan bakin haure
09/30/2023
September 30, 2023
Shirin Rana 30.09.2023
09/30/2023
September 30, 2023
Shirin Safe 30.09.2023
Nuna karin wasu
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Jaridun Jamus: Dakatar da zabe a Mali
Jaridun Jamus sun yi tsokaci kan janyewar Faransa daga kasar Nijar
Kalubalen mata manoma a kasar Senegal
Matsalolin mallakar gonaki musamman a yankunan karkara ga mata a Senegal, na dakile samar da ci-gaba ga al'ummomi.
Sojoji sun sake dage babban zabe a Mali
Mahkuntan kasar Mali, sun dage zaben shugaban kasa da aka shirya gudanarwa a watan Fabarairun 2024 da ke tafe.
Najeriya: Dakile fasa kwabrin makamai
Najeriya ta dauki sababbin matakai, domin dakile fasa kwabrin makamai da miyagun kayayyaki ta kan iyakokin kasar.
Najeriya: Kamfanoni na rufewa saboda tsadar mai
Tsadar makamashi ta tillata kamfanoni rufewa a Najeriya
Gwamnan Zamfara ya nuna yatsa ga Abuja kan tsaro
Gwamnan Zamfara ya zargi gwamnatin tarayya da tura tawaga don yin sulhu da 'yan bindiga, lamarin da Abuja ta musanta.
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
Me ya sa cutar kwalara ke karuwa a duniya?
Hukumar lafiya Duniya ta ce adadin masu kamuwa da cutar kwalara na karuwa, amma cutar ta fi kamari a kasashen Afirka.
Salon juyin mulki a nahiyar Afirka
Ambaliyar ruwa a Libiya da girgizar kasa a Moroko sun dauki hankalin jaridun Jamus.
Dabarun matan Sudan na kauce wa fyade
Wasu kungiyoyin matan Sudan sun fara ba wa takwarorinsu horo kan dabarun kare kai daga masu kokarin yi musu fyade.
Jaridun Jamus sun yi sharhi kan malariya
Jaridun Jamus na wannan makon sun yi tsokaci kan yadda Turkiyya ke cin moriyar juyin mulki a Afirka.
Rashin tsaro a Sahel karkashin gwamnatocin soji
Tsaro na kara tabarbarewa a yankin Sahel
Inganta dangantakar Jamus da Afirka
Jamus ta dauki sabon salo a manufofinta na Afirka, matakin da zai taimaka mata wajen cimma muradunta a wannan nahiyar.
Tsallake zuwa bangare na gaba Rayuwa
Rayuwa
Lafiya Jari: 19+22.09.23
Kadaici ko kadaitaka wani yanayi ne da mutum kan nisanta kansa da sauran jama'a, Shin wadanne irin illoli ke tattare da wannan musamman ga lafiyar mutum, kuma ta yaya za a shawo kansa? Shirin lafiya jari ya amsa wadannan tambayoyi daga kwararru.
Shirin Yamma: 29.09.2023
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan yadda wani harin ta'addanci ya halaka sojojin Nijar 12 tare da jikkata wasu a yankin Tillaberi da ke fama da harin 'yan ta'adda. Akwai sauran rahtoanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Gaskiyar Magana: Gwiwar matasan Najeriya na neman yin sanyi @Najeriya63
Gaskiyar Magana: Gwiwar matsan Najeriya na neman yin sanyi kan kasar a shekaru 63 da samun 'yancin kai. Mun tattauna da Nadiya Ibrahim Fagge, matashiya a jihar Kano da kuma Abdullahi Sidi Ali, matashi a arewacin Najeriya.
Talla