1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Binta Aliyu Zurmi
September 16, 2022

A cikin shirin za a jamhuriyar Nijar hukumar zaben mai zaman kanta CENI, ta yi wani zama da 'yan jarida da kungiyoyin fararen hula kan halin da ake ciki dangane da shirye-shiryen kidayar 'yan Nijar da ke kasashen waje domin su samu damar yin zaben cike gurbi na 'yan majalisar dokoki.

https://p.dw.com/p/4GxDx