1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Gaskiyar Magana: Muhimmancin gwajin lafiya kafin aure

Binta Aliyu Zurmi
May 10, 2024

Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya duba batun muhimmancin dokar gwajin lafiya kafin a daura aure. Mun tattauna da jami'ar kiwon lafiya Aisha Usman da kuma Salisu Rabi'u Suleiman magidanci a Kano da ya ce rashin irin wannan gwajin ya kai shi ga haihuwar yara masu matsalar ciwon sikila har guda bakwai.

https://p.dw.com/p/4fhjx