1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wahalolin mata a gidajen aure

July 17, 2023

Duk da cewa aure na zama wani muhimmin ginshiki na rayuwar 'ya'ya mata, amma wasu daga cikinsu musamman a arewacin Najeriya na fuskatan kalubale sosai a gidajen aurensu.

https://p.dw.com/p/4U0US
Hoto: Reuters/A. Sotunde

A wasu lokutan dai rashin fahimta a tsakanin ma'auratan na kawo matsala,amma babban abin da ke haifar da fitina shi ne rashin cikakken kula daga wajan miji kama a fannin abinci da sutura da fannin lafiya da biyan kudin makarantan yara harma da tsangwama tare da duka shi ke rabo wasu matan dagHakan ne ya faru da wata matashiya mai suna Halima Ibrahim a garin Jos dake Jihar Plateau Najeriya inda ta bayyana cewa matsala tsakanin ta da uwar miji shi ya rabo ta da gidan auren ta.