1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tasirin kuri'un matassa a zaben Najeriya

Abdul-raheem Hassan ZUD/LMJ
December 7, 2022

Matasa fiye da miliyan takwas sun mallaki katin zabe a Najeriya gabanin zaben 2023, ko wannan wata dama ce ga matasan ta amfani da karfin kuri'unsu wajen zaben shugabannin da za su sauya rayuwarsu?

https://p.dw.com/p/4KcpG