1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tallafin abinci da azumin Ramadan

March 30, 2023

Malamai sun baiyana cewa duk wanda ya ciyar da mai azumi abinci Allah zai bashi ladan wanda ya yi azumin ba tare da shi mai azumin an rage masa ladansa ba.

https://p.dw.com/p/4PVJS
Nigeria Ramadan
Hoto: picture-alliance/AP Photo/S. Maikatanga

Watan azumin ramadana wata ne da al'ummar musulmi ke yawaita ayyukan alkhairi don neman dacewa da yardar Allah don samun Rahamarsa.

Sai dai azumin bana ya zo wa masu irin wadannan ayyuka na alkhairi da mabukatan da suke yiwa hidima da babban gibi saboda karancin kudi a hannun jama'a

 

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna