1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Matashi mai yin alli a Tasawa

Gazali Abdou Tasawa AMA/LMJ
March 6, 2023

Wani matashi malamin makaranta a garin Tasawa da ke Jamhuriyar Nijar ya kafa wata karamar masana'anta ta yin alli, a wani mataki na shawo kan matsalar karancin allin da ake fuskanta a wasu lokuta a makarantun yankin.

https://p.dw.com/p/4OKS8