1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Ta'addanci

Jamhuriyar Nijar ta yaye sojoji

Gazali Abdou Tasawa SB/AS
March 9, 2023

A Jamhuriyar Nijar an gudanar da bikin yaye rukunin farko na manyan sojoji matuka jiragen yaki da kasar ta horas da kanta, da kuma kaddamar da wasu manyan sojojin kasa, sama da 200 da za su samu horon ofisa a kokarin da kasar ta ke na tunkarar matsalar tsaro ma

https://p.dw.com/p/4OT6N